Connect with us

LABARAI

Harin ‘Yan Bindiga: Tambuwal Da Shugaban Kamfen Din Buhari Sun Nesanta Kansu

Published

on


An ta karyata labarin da aka watsa ta kafar sadarwar zamani wadda ke danganta harin da ‘yan bindaga suka kai jihar ta Sakkwato day a yi sana diyyar mutuwar mutane da dama ga gwamnan jihar Aminu Waziri Tambuwal da shugaban kungiyar kamfen din Buhari Alhaji Abdullahi Hassan.

Gwamnan da shugaban kungiyar dukkansu sun nesanta kansu daga wannan karya da aka yi musu wadda suka ce wasu ‘yan siyasa ne ke koakarin bata musu suna. Saboda saimya ja kunnen ‘yan siyasa da ked a irin wannan mummunan hali das u nji tsoron allah su daina yin hakan domin hakan bas hi da kyau.
Shi ma day ake mayar da maratani kan wannan kagen da aka yi masa har ta kai ga an watsa a kafar sadarwar zamani , gwammanan jihar Sakkwaton shi ma ya nuna rashin jin dadinsa bisa faruwar wannan al’amari kuma shi ma ya danganta abun da makiya daga bangaren ‘yan siyasa.


Advertisement
Click to comment

labarai