An Tsige Kakakin Majalisar Jahar Pilato — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

MANYAN LABARAI

An Tsige Kakakin Majalisar Jahar Pilato

Published

on


Majalisar dokokin jahar Pilato ta tsige Kakakin ta Mista Peter Azi, a yau Laraba.

Majalisar ta sha kokarin tsige Kakakin na ta amma hakan bai yiwu ba sai a yau.

Babban mai tsawatarwa na majalisar Joshua Madaki ne ya zama sabon Kakakin majalisar, Madaki shine mai wakiltar Jos ta gabas a majalisar dokokin.

Advertisement
Click to comment

labarai