Connect with us

LABARAI

Za Mu Ci Gaba Da Tallafa Wa Marayun Legas -Alh. Garba

Published

on


Mataimakin shugaban kungiyar bayar da tallafi ga marayu na jihar Legas Alhaji Garban Jabbo Dandakan Hadeja sannan kuma ya bukaci al’umma musamman masu hannu da shuni da su tallafa wa marayu jihar Legas da Nijeriya baki daya.
A matsayinsa na marafan Agege ya ci gaba da cewa, masarautar sarkin Hausawan Agege, ya bayyana cewa,Masarautar Agege masarauta ce mai tarihi a rayuwar Hausawan jihar Legas.


Advertisement
Click to comment

labarai