Connect with us

LABARAI

Za A Kulla Alaka Tsakanin Bangaren Shari’a Da Jami’an Tsaro A Katsina

Published

on


Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya ce abun damuwa ne ganin yadda matasa ke shiga laifukka.
Gwamnan ya fadi haka ne a wajen wata ziyara da ma’aikata, bangaren shari’a da jami’an tsaro suke jagoranci Babban jojin jihar mai shara’a Musan Danladi Abubakar.
Gwamnan ya ce ya kamata a kulla alakar kut da kut tsakanin jami’an tsaro da bangaren shara’a da sauran masu ruwa da tsaki don a shara’a kan al’umma.
Ya ce abin takaici ne ganin yadda matasan basu son kansu ba lallai su kare martabar kansu su jama’a.
Alhaji Aminu Bello Masari ya ce gazawar shugaban da suka shude na ya jaza bullar kawaye da yan daba da sauransu.
Yayi muni da cewa shugabancin nada ikon maida al’umma ta zama ta gani don jin dadin kowa.
Ya ce tilas tasa a shiyyar da sojoji wajen yaki da aikata laifukka don tayin jama’a da keda rinjaye.
Haka kuma gwamnan yaji magana game da BH da sace sacen jama’a.
To amma ya jaddada bukatar a hanzarta gurfanar da masu laifi a gaban kuliya.


Advertisement
Click to comment

labarai