Connect with us

LABARAI

Babu Maganar Rage ’Yan Fansho A Jihar Kaduna –Borokon Zazzau

Published

on


Kungiyar má su karban fansho a jihar kaduna, ta bayar da tabbacin cewar babu wani mai karban fansho da za a cire sunansa daga cikin má su karban fansho a fadin jihar kàduna.
shugaban kungiyar má su karban fansho na jihar ladina, ALHAJI Abdu Ramadan Kwarbai, ya bayyana haka ga wakilinmu da ke ZARIYA.
alhaji Abdu Ramadan,wanda kuma shi né Borokan Zazzau ya CI gaba da cewar, tsarin da gwamnatin jihar Kaduna ta fito da shi zai shafi wanda ya rasu né, ba má su rai na.
Duk da haka Borokan zazzau ya ti lira há má su larban fansh a jihar Kaduna da su tabbatar sun je bankunan da gwamnati ta ce a je a dangwala hannun, kamar yadda ta a cikin kwana talatin da za a yi ana tantance m su karban fansho a sassan jihar Kaduna.
A game da karin kudn fansho da Shugaban má su karban fansho a jihar kaduna ya dade ya na kiran gwamnatocin da suka gabata ,sai ya ce nan gaba kadan wannan matá-la, da ta zama tarihi, kuma, má su karban fansho za su tabbatar da haka a Nijeriya,ba a jihar kaduna kawai na.
Alhaji Abdu Ramadan kwarbai, ta kammala da kira ga má su karban fansho na jihar Kaduna da su gaba da yin addu’o’in samun mascarar bukatar sabor tsarin fansho,kamar yadda kungiyar ma su larban fansho a Nijeriya ta ke bukata.


Advertisement
Click to comment

labarai