Connect with us

LABARAI

Masu Kansar Nono Na Iya Rayuwa Ba Tare Da ‘Chemotherapy’ Ba -Bincike

Published

on


Kamar kashi 70 na mata ne wadanda suke da sankarar Nono wadda tafi bada illa, wadanda suna iya kauce ma chemotheraphy, wannan kuma ya danganta ne, akan yadda shi al’amarin yake saboda, gwaji na kwayar halitta, kamar yadda masu binciken suka bayyana ranar Lahadi.

Kafin dai zuwa yanzu mata suna cikin halin rashin tabbas, wato kopda su kara, chemo ko kuma hormone, wato wani aikin taiyata, bayan da aka kammala yin bincike, da ata halittar dan Adam, kop kuma receptor mai amfani, ko kuma HER-2. Amma kuma shi al’amarin sankar Nono, tun farkon da aka gano, kar a barta ta kai ga bazuwa zuwa wasu sassa na jiki.

‘’Da wannan sakamakon na shi  binciken da aka yi, yanzun ana iya daukar mataki  wanda za a kaucewa tiyata mai suna chemotheraphy, daga cikin kashi 70 na marasa lafiya, wadanda aka gwada su, aka kuma gano suna sanakar Nono wadda aka fi saninta da hakan, kamar dai yadda wanda aka yi binciken tare da shi Kathy Albain wanda aka yi binciken da shi.

‘’Maganar zaman zullumin  da mata suke yi da Likitocinsu abin ya kaura’’.

A 21 Gene wata gwadawa ce da ake kira Oncotype Bd wadda aka dade ana yi shekarau da dama, wadda kuma ta taimaka wajen daukar matakai, idan kuma ka samu sake bayyanar abu, fiye da 25, wannan ya nuna ke nan, kada su samu damuwa akanwani al’amari. Yayin da kuma wanda bai kai mizanin hakan ba, bai kai 10 ba , wannan yana nuna babu wata damua sosai.

Shi wannan nazarin da ake yin shi yanzun ya kunshi fiye da mata 10,000, aka kuma mayar da hankali, akan wadanda suke cikin tsaka tsakin, wato daga 11 zuwa 25.

Marasa lafiya da suke tsakanin shekaru 18 zuwa 75, an dauko su ta wata dabara, saboda  asamu chemotheraphy,wanda kuma tiyatar hormone theraphy kurum.

Su masu binciken sun yi nazarin abubuan da suka amu lokacin da suke binciken nasu, wanda kuma suna son su gane cewar koi ta cutar kansa tana iya ake dawowa, ko kuma an samu waraka ke nan.

‘’A dukkan binciken da aka yi dukkan nin yawan jama’a, wadanda aka yi masu gwajin kwayar halitta ta gado, tsakanin 11 zuwa, bama kamar cikinmata masu shekaru 50 zuwa 75, ba a samu wata shakkar samun bambanci ba, tsakanin chemotheraphy ko kuma wanda babu shi. Saboda an samu buga sakamakon shi wand aka wallafa a sabuwar mujallar Englanda wadda ta ke damuwa akan harkar Magunguna.

‘’A daukacin shi binciken da aka yi dangane da yawan al’umma da suke da kwayar halitta  tsakanin 11 zuwa 25, bugu da kari bama kamar mata.

Har ila yau daga cikin mata wadanda shekarunsu basu kai hamsin ba, sakamakon ya nuna kmar duk daya ne, ko dai 15 ko kuma kasa da hakanan.

Daga cikin mata masu sakamakon 16 zuwa 25, sakamakon ya nuna muhimmanci wanda yafi na chemotheraphy.

Sakamakon wanda aka gabatar da shi gaban American Society of Clinical Oncology, lokacin taronsu na shekara, sheakara, ya bada muhimmiyar gudunmawa ga Likitoci, kamar dai yadda Albain ya bayyana.

‘’Muna yin kokarin yin sabi zarce dangane da al’amarin da ya shafi dagwalon cutarwa’’

Kamar dai yadda mawallafin sakamakon na farko Joseph Sparano na  cibiyar lafiya ta Montefiore a Brond New York, wanda ya bayyana cewar ‘’Ko wacce mace a farko cutar sankarar Nono ko dai ta kai shekaru 75 ko kuma bata kai ba, ya kamata a gwada ta, bayan nan kuma ta tattauna sakamakon da Likitanta’’


Advertisement
Click to comment

labarai