Connect with us

LABARAI

Dino Melaye Ya Chanja Sheka Zuwa PDP

Published

on


Sanata Dino Melaye mai wakiltar mazabar Kogi ta Yamma a karkashin jam’iyar APC ya dawo majalisa a safiyar yau inda ya bayyana chanja shekar sa zuwa PDP.

A safiyar yau Laraba Sanata Dino ya dawo zaman majalisar, inda ya bayyana chanjin shekar tasa.

Hakan ya janwo cece kuce tsakanin yan APC da PDP. Dino ya zauna a kusa da tsohon shugaban majalisar, David Mark.

 


Advertisement
Click to comment

labarai