Connect with us

KASUWANCI

Yadda Za Ka Kare Asusun Bankinka Daga ‘Yan Damfara

Published

on


Idan ka canza yadda za a sameka saboda ka shakata daga Wi-Fi, amma kuma su masu son su yi maka kutse, sun samo wata sabuwar hanya, da zasu samu kai wa ga ganin bayananka na Banki, saboda su san ko nawa ke gare ka, a cikin asusun ajiyarka, wannan aikata laifin ana ci gaba da yin shi a Nijeriya.

Masu aikata irin wannan laifin na gano asirin ajiyar Banki na wadanda suke amfani da manyan wayoyi, ta hanyar wasu hanyoyi da suke amfani dasu, sundai fara ne daga aika sako, ko wasu hanyoyi musamman na wasa, kamar dai yadda w.w.w.nbcnews.com ya bayyana.

Kamar dai kashi 3 na masu amfani da wayar Android sun sha haduwa da irin barazanar da akan yi masu ta hanyar waya, a shekarar data wuce.Kamar dai yadda mataimakin shugaban wani kamfani wanda ke harkar tsaro, sun zuba komarsu kamar dai yadda MikE Murray ya bayyana.

‘’Yayin da ake kallon kamar nambar tayi kadan, mutum ai yana iya fara wata harka da mutane 1,000, wabanda suke amfani da wayoyinsu, saboda yin wasu ayyuka, da kuma wasu harkokinsu. Wannan ya nuna ke nan 30 daga cikinsu suna sa harkokin da suke cikin matsala, wannan ma yana ita wyce haka, kamar dai yadda Murrays ya bayyana.

An kiyasta cewar daga cikin kashi 43 na masu amfani da wayar zamani a Amurka wadanda suke da asusun ajiya, suna yin amfani ne da harkar Banki ta yanar guzo, kamardai yadda wani bincike wanda Federal Reserbe Cionsumers anda Mobile Financial Serbides, ta bayyana.

Amma dai ‘’Har yanzun ba wadanda  na sani da suke sa wata  dama ta asiri cikin wayar su’’.

Daga cikin laifin amfani da datar 781 wadanda aka yi su a Amrka shekarar data wuce, 71 sun shafi masu alaka da Bankuna, kamar dai yadda kafar labari ta bayyana, cewar Identity Theft Resource Center, koda yake dai abin yana iya kasancewa ba wani abu bane, wannan laifin ya ninka wanda aka yi shekarar data gabata.

Mutane dai basu daukar wani mataki, suna dai amfani ne da hanyoyin da aka saba, saboda su samu dama ta amfani da wayarsu, kamat yadda suke amfani da komfutarsu, wannan kuma zai iya barinsu cikin hali na rashin tabbas.

Amfani da sababbin sunaye amma sai dai kuma hanyar an yi amfani hanya wadda tsohuwa ce. Amma kuma shi application wato hanyar da aka bi aka yi amfani an yada shi, an yi amfani da shi har ilayau, wajen yi wani wasa, bincike ya nuna cewar irin wannan da akwai matsala..

‘’Ita kuma hanyar samun dama ta yin amfani da iyalan walware ba tare da sanin wani ba, saboda a nuna abin kamar hanyar mu’amala da banki ta gaskiya  ce, da kuma wasu sauran wasu application  aga kamar gaskiya ce, wato kamar Facebook, da kuma Skype, saboda ayaudari mutane. Ayi tsammanin kamar hanyar  amfani dahada hadar aikin banki ta yanar gizo.

Ta wani bangaren kuma wani masani akan harkar tsaro da kuma mai bincikea Sweden ya gano bewar, akwai layukyuka, wabanda suka bankado, wata cutar da aka yi, hakan yana iya ba wani damar satar kamar dalabilyan 25 daga Bankin Indiya, kamar dai yadda Motherboard ya bayyana.

Yayinn da wasu Bankuna a kasar Amurka suna da wasu  abubuwa da ske hana yin sata, wannan yana iya sawa a rika yin wasu ta, na ko an yi wata kunbiya kunbiya kunbiya, kamar dai yadda Aled Rice ya ce, saboda shi ne wanda ya kirkiri HackerOne, wani kamfani.

Wani yadda ake bullo da wata hanya mai nuna kamar kamfani ne ake hulda da shi, anuna kamar faskiya ne, hakan zai sa har a kai ga sa nambar asusun ajiyar.

‘’Duk lokacin da wani yake tambayar a aika ma shi da wani abu ta yanar gizo, ko kuma yin wani abu, kada a kuskura ayi abin, domin dafa karshe za ayi nadama’’.

Yadda ake sayar da damar shiga yanar gizo domin karantawa ko kum samun bayanai

Kamar yadda suka saba yi su mabannatan masu aikata laifi ta yanar fizo, sun  bullo da wasu dabarun karya, saboda su samu wawan da zai biye masu , su gama da shi, sai a rika nuna passwords saboda son kai kawai.

‘’Abin bai wuce rabin dakika , ana iya rike wayar daga nan sai a dayki hoto na selfie, idan har da gaske ne  ka samu dama, kamar yadda mataimakin shugaba na bangaren talla a EyeBerify ya bayyana.

Hanyar fasaha ta selfie tana da kusan 1 daga cikin 50,000 wanda ba a barin wanda ya kamata, ko kuma ayi wasa da hankalin mutum, kamar dai yadda Bernett ya kara bayyanawa ‘’ Idan na manta wayata wurin was an kwallo, ko wanne a filin wasan yana bukatar ko ya gwada shi ma ya gani.’’ Barnett y ace wannan wata hanya be da ya kira da sunan wani ‘’ciwon na password’’.

‘’Idan ina amfani da waya ina amfani ne da ina amfani ne da manyan yatsun hannu na saboda rubuta password, kuma ba dukan password mnagers bane suke amfani a applications,  babban abin yi shine yin abu da sauri da kuma samun dama ba, ta wata tsangwama, wannan yana da muhimmanci a waya’’.

Abubuwa uku da za a iya yi domin zama ba matsala

Masana sun amince da cewar harkar Banki ta waya wata  aba ce mai sauki, ya  kamata mi ci gaba da jin dadin amfani da ita, amma kuma da akwai bukata ta adauki matakai na tsaro.

Wani babban jami’i na IDTheftSecurity.com Robert Sicilliano ya bada shawarar cewa, ya dace mutan esu lura , wajen fadawa Bankunansu, su basu bayanai na alerts , duk lokacin da aka yi wata harka wadda ta wuce misali.

‘’Suna bada wasu bayanai akan di wata harka ta kudi da aka yi’’  ‘’Mutum yana iya samun sako akam hanyar aiko mashi wako ta email, duk lokacin da aka caje shi wani abu, ko an  fitar da kudi, ko kuma an shigar dasu, dukkan wadannan wata dama ce, wani muhimmin al’amari ne, mutum ya san duk wani bayani akan abinda ke faruwa da asusun ajiyar shi’’.

Shawara ta biyu kamar yadda masana suka ce ita ce, mutum ya tabbata yana da  bersion na ko wanne irin applications, duk kuma al’amura na tafiya kamar yadda ya dace, a kuma tabbatar da ana amfani ne da kalar da ake maganarta.

Daga karshe dai matakin da za a dauka shi ne kamar dai Murray ya bayyana abubuwan da mutane suke kin yi shine, mutum ya samarwa  wayar shi kariya na ‘anti –birus’.

 


Advertisement
Click to comment

labarai