Connect with us

NISHADI

Davido Ya Lashe Kyautar Mawakan Afrika A Ghana

Published

on


Fitaccen mawakin Nijeriya Davido ya lashe kyautar mawakan Afrika na shekara a wanda aka gabatar a Vodafone Ghana Awards Awards (VGMAs) kwanan nan.

Ya yi nasara akan wasu manyan mawaka, yawancin su sun fito daga Najeriya. Mawakan da yayi nasara akan su sun hada da Wizkid, Tiwa Savage, Olamide, Too Fan, Cassper Nyovest da Nasty C.

A yanzu dai Davido ya samu sabuwar amsar da zai bawa masu yi masa adawa da wadanda suka ce bai iya raira waka ba.


Advertisement
Click to comment

labarai