Connect with us

LABARAI

Shugaba Buhari Ya Isa Maiduguri

Published

on


A yau Laraba Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya isa Maiduguri babban birnin jihar Borno a ziyarar da yake jihohin kasar da aka samu rikice-rikice.

Shugaba Buhari zai ziyarci jihar Yobe sakamakon jaje ga iyayen dalibai mata 110 da aka sace a makarantar sakandare dake  garin Dapchi

Gwamnan Jihar Borno Kashim Shettima ne tarbin Shugaban, tawagar Shugaba Buharin sun hada da: Ministan Ilimi Adamu Adamu, Ministan wasanni Solomon Dalong, Ministan watsa labaru da al’adu Alhaji Lai Muhammed da sauran jami’an gwamnati.


Advertisement
Click to comment

labarai