Connect with us

LABARAI

Shugaba Buhari Ya Yi Watsi Da Bukatar Sauya Dokar Zabe

Published

on


Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya yi fatali da bukatar sauya dokokin zaben kasar, kudirin dai ya samu amincewar zauren majalisar dattawa da ta tarayya.

Kudirin ya kunshi sauya dokokin zaben Nijeriya, yayin da shafin kunshi fara gudanar da zaben ‘yan Majalisar Tarayya kafin na shugaban kasa.

Buhari ya aika wa da zauren majalisun guda biyu wasika da ke kunshe da bayani kan dalilinsa na  yin watsi da bukatar sauya dokokin zaben kasar.


Advertisement
Click to comment

labarai