Connect with us

LABARAI

Jarumin Finafinan Hausa Malam Waragis Ya Rasu

Published

on


INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Allah ya yi wa jarumin finafinan hausa Malam Waragis rasuwa, marigayin wanda ya rasu a safiyar yau Talata.

Marigayin dai ya jima yana fama da jinya sakamakon ciwon da yake fama da shi.

An dai yi jana’izarsa yau a garin Jos babban birnin jihar Filato kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.

 


Advertisement
Click to comment

labarai