Connect with us

BIDIYO

Wakoki Goma Fitattu

Published

on


Wannan sabon dandali ne musamman aka yishi domin muba ma wakokinn arewa, daman gwada fasaharsu da tallata hajarsu, kowa zai iya turo wakansa ta wannan numban 08104314052 ta Whatapp ko ku turo ta adreshin G-mail dinmu kamar haka [email protected], a cikin wakokin da za’a turo ne mu kuma zamu fitar da jiga jigai goma, inda dik mako zamu dinga kawo muku sunayan wakoki guda goma na a zo gani.

Wadannan sune wakokinmu na wannan Makon.

  1. DJ Abba – Daban Ne
  2. Morell ­– Tinini Tanana
  3. Kheengz – Kewa
  4. Nomisgee ­– Young Alhaji
  5. Lil Topeek – Inada Gayu A Nan Ft Jigsaw
  6. B O C – Aure ft ???
  7. Janah Stargurl ­– A Duniya
  8. Niceboi – In dai da Rabbana
  9. Pop Solo – Sunana ft Classik
  10. Dezell – Aisha ft Koredo Bello

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

manyan-labarai