Yunkurin Nnamdi Kanu na raba Nijeriya ta kowane hali na ci gaba da daukar hankali a siyasar Nijeriya. Domin a ‘yan kwanakin nan, duk mutumin da...
A makon da ya gabata aka kaddamar da littafi mai dauke da bayanan tarihi da kuma gwagwarmayar da Alhaji Maitama Sule (Dan Masanin Kano) ya yi...
Tun bayan rasuwar Mai Martaba Sarki, Alhaji Dakta Ado Abdullahi Bayero, Jihar Kano ba kara tsintar kanta cikin yanayi na dimuwa da damuwa sakamakon rashin jigo...
Akwai matukar tashin hankali yadda kullum ake samun yawaitar asarar rayuka da dukiyoyin jama’a babu gaira babu dalili a kasar nan, musamman baya-bayan nan rikicin da...
A makon da ya gabata, aka fara tataburza kan wani batu da ya kunna kai na karin farashin man fetur da Majalisar Dattawa ke yunkurin yi;...