Assalamu alaikun masu karatu, kayataccen littafin nan da muka fara kawo maku na yake-yake da soyayya da jarumtaka, abin tausayi da ban mamaki mai suna Asadulmuluuk,...
Wannan mukala na daga cikin jerin mukalun da aka taskace a cikin shahararren littafin nan Champion of Hausa Cikin Hausa, Wanda aka yi domin karrama Farfesa...
Wannan mako za mu yi tsokaci ne a kan asalin Hausawa da yaduwarsu a matsayinsu na jinsin da suka fito daga Kasashen gabas na Daular Larabawa....
Tare da Adamu Yusif Indabo07038339244 [email protected] Matsalar dai ta hadakar sunaye da littattafan Hausa su ke fama da ita dadaddiya ce a duniyar rubutu, wacce...
Daga Yazidu Nasudan Da yawa dai Hausawa kan ce komai nisan dare gari zai waye. Taro dai an riga an yi shi, ya wuce koda yake...
FARFESA IBRAHIM MALUMFASHI ya gabatar da wani bayani a shafinsa na Facebook bayan kammala Taron Ranar Marubutan Hausa Ta Duniya. Ga abinda Editan LEADERSHIP A YAU...
Taron Ranar Marubuta Hausa Ta Duniya Karo Na Biyu ya gudana a garin Katsina daga 16 zuwa 18 ga watan Maris, 2018. Marubuta daga sassan Nijeriya...
Daga Dakta Shu’aibu Hassan A nakon da ya gabata mun kwana a inda sarki ya bijre wa sahawar wazirinsa ta kin yi wa jama’arsa alheri, inda...
Fagen rubutu yana daya daga cikin fagagen da ke samun ambaliyar sababbin masu shiga a kullu yaumin. Da yake Hausawa sun ce “Tauhidi ginshikin ibada maso-gini...